Loading

Slzii.com Search

Search (News)

Harin jirgi mara matuki a kan ayarin motocin agajin Sudan ya kashe mutum guda-MDD
Hukumar ba da agajin jin ƙai ta Majalisar Dinkin Duniya, ta bayyana cewa wani harin da jirgin yaƙi mara matuki ya kai kan ayarin motocin agaji a jihar Kordofan ta Arewa a Sudan ya kashe mutum guda tare da jikkata wasu da dama, inda kungiyoyin farar hula na cikin gida suka dora alhakin harin akan mayaƙan RSF.
2026-02-07 18:04:18

What are you doing?

0.036646842956543


News
News

Latest News and Headlines
Hukumar ba da agajin jin ƙai ta Majalisar Dinkin Duniya, ta bayyana cewa wani harin da jirgin yaƙi mara matuki ya kai kan ayarin motocin aga...
News