Bezig met laden

Slzii.com Zoekopdracht

Zoekopdracht (Nieuws)

Tshisekedi na ra'ayin a cimma zaman lafiya bayan ya gindaya sharuɗɗa

top lifestyle

Shugaban ƙasar DRCongo Félix Tshisekedi yan lokuta bayan ganawa da tawagar sassanta rikici da ƙasar ke fama da shi da Rwanda,ya na mai jaddada farin cikinsa da kuma fatan ganin an cimma zaman lafiya mai dorewa,duk da cewa ya gindaya wasu sharuɗɗa a gaban tawagar da ƙungiyar Afrika ta aike zuwa ƙasar.
2026-02-01 09:38:01

Wat ben je aan het doen?

0.091025829315186


Nieuws
Nieuws

Laatste nieuws en krantenkoppen
Shugaban ƙasar DRCongo Félix Tshisekedi yan lokuta bayan ganawa da tawagar sassanta rikici da ƙasar ke fama da shi da Rwanda,ya na mai jadd...
Nieuws